<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1)Ni, na yi shiri, ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada.

[V2]
 2)Na tuba, ni fa ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada.

[V3]
 3)Ko ni kaɗai ne, ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada.

[V4]
 4)Na bar bin duniya, ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada.

[V5]
 5)Na sami ceto, ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada.

[V6]
 6)Ina da murna, ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada.

[V7]
 7)Har can a Sama, ni zan ga Yesu (3x)
 Har abada, har abada.</lyrics>
<title>Ni, Na Yi Shiri, Ni Zan Bi Yesu Y22</title>
<hymn_number>22</hymn_number>
<author>attributed to Sadhu Sundar Singh, Folk Melody</author>
</song>